Hanya mafi sauki na sauke video a Facebook shine amfani da browser.
1) Amfani da browser
Hanya mafi sauki shine kayi amfani da browser wajen login zuwa Facebook din(Chrome).
Kawai kasamo videon da kakeso kayi downloading din kayi playing dinsa bayan kayi playing kai long press akan video ko gefen videon, ma'ana kadanna katsaya da zaran kadan rike kamar na second 5 zakaga yakawo maka download video.
2) Amfani da video downloader
Kaje playstore sai kayi searching video downloader yanada tambarin vidmate sai kayi install nashi, Bayan yagama install zai fito acikin wayarka amatsayin manhaja.
Sai kashiga cikin wannan manhaja zai fitoma da wajen searching a sama.
Kashiga Facebook kaje videon da kakeso kasauke, bayan kaje gurin wannan video asama tahannun dama zaka kalla wani three dot sai kataba


Post a Comment